
A yayin da aka kai gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari gidansa dake Daura bisa rakiyar Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu, An ajiye gawar a gaban Tinubu inda ya zauna yana kallonta.
A daidai wannan lokaci yayi wani Tagumi da ya dauki hankulan mutane inda wasu sukai ta masa fassara daban-daban.
Wasu ma dariya suka rika yi.