Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyo: Kamar yanda yayi da Amarya, A’isha Humaira, Rarara kuma ya dauki hotuna da Uwargidansa

Tauraron mawakin Hausa, Dauda Kahutu Rarara ya kuma dauki hotuna da uwargidansa bayan na amarya, A’isha Humaira da suka karade kafafen sadarwa.

https://www.tiktok.com/@mrsrarara/video/7501307799503146245?_t=ZM-8w9HQQia779&_r=1

An ga Rarara da Uwargidansa suna buga soyayya a hotunan da ya saki.

Karanta Wannan  Da Duminsa: ECOWAS ta saka dokar ta baci a Afrika ta yamma saboda yawaitar Jhuyin mulki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *