Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Kawai daga Trump yace zai kawo mana dauki kun kasa bacci, Kune ‘yan tà’àddàn kenan? Inji Kirista Mary

Wata Kirista me suna Mary ta bayyana damuwa kan yanda tace ake ta tayar da hankula da jin cewa shugaban kasar Amurka, Donald Trump zai kawowa Kiristoci Dauki a kasarnan.

Mary Tace duk wanda ya tayar da hankalinsa saboda wannan lamari to shine dan ta’addan.

Tace kuma taimako sai an kawoshi saidai wanda bai son gani kamin a kawo ya Mhutu.

Karanta Wannan  An fitar da jadawalin kasashen da suka fi mata masu kyau a Duniya guda 50 amma Najeriya bata cikinsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *