Kungiyar Wadanni ta Najeriya ta yi murnar zagayowar ranar Wadanni ta Duniya.
Kungiyar ta yi wannan murna ne a garuruwan Legas da Osogbo.
Ta wayar da kawunan mutane akan daina nuna kyama ga wadanni da kuma muhimmancin wannan rana a garesu.