Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Maryam Malika da Mijinta, Abdul M. Shariff sun je aikin Umrah

Taurarin fina-finan Hausa da suka yi aure kwanakin baya, Maryam Malika da angonta, Abdul M. Shariff sun je aikin Imrah.

An ga Bidiyon su a kasar Saudiyya inda suka je ibada tare.

https://www.tiktok.com/@realmaryammalika/video/7546951124104776980?_t=ZS-8zWjasI4aqf&_r=1
Karanta Wannan  Bidiyo: Ba haka ake aiki ba, wannan zubar da mutunci ne>>Hukumar 'yansandan Najeriya ta yi Allah wadai da yanda wasu 'yansanda suka yiwa wata jarumar fina-finan kudu da ta yi shigar banza rakiya

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *