Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyo: Masu mana sharrin zhaghin Sahabbai su kuma Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) suke zagi>>Inji Sheikh Zakzaky

Sheikh Ibrahim Zakzaky ya bayyana cewa, masu musu sharrin suna zagin Sahabbai su kuma Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) suke zagi.

Ya bayyana cewa to a tsakanin su wa yafi girman laifi?

Ya kuma nemi ma a kawo masa inda suke zagin sahabban.

https://www.tiktok.com/@real_dadson/video/7584598762299952405?_t=ZS-92Jp3GlB68n&_r=1
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ni ina tare da A'isha Buhari game da abinda ta fada akan Buhari duka gaskiya ne>>Inji Matashi Sarkin Yakin Sunnah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *