Wednesday, March 18
Shadow

Kalli Bidiyo: Na jawa kaina, Tunda nace ina son Sheikh Salihu Zaria, duk masu nema na sun tsere>>Murja Kunya

Tauraruwar fina-finan Hausa, Murja Kunya ta bayyana cewa, tun da ta fito ta bayyana cewa tana son babban malamin Addinin Islama, Sheikh Salihu Zaria duk zawarawanta suka tsere.

Murja ta ce su yi hakuri su dawo da wasa take.

A baya dai, Murja ta bayyana cewa idan Sheikh Salihu Zaria bai aureta ba, zata shiga Duniya, Lamarin da ya dauki hankula sosai.

Karanta Wannan  Mutane 120 sun fito sun ce su 'ya'yan Tsohon Attajirin Najeriya Abiola ne, an fara Yin gwajin kwayoyin halitta dan gano gaskiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *