Wednesday, March 18
Shadow

Kalli Bidiyo: Ni bakanone Ina neman Matar aure me kudi wadda zata kashe min zuciya

Wannan Matashin me suna Dan Sarai ya bayyana cewa, shi bakano ne kuma shekarunsa sama da 50.

Yace yana neman matar aure amma me abun hannunta wadda zata kashe masa zuciya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda wani magidanci yace baya son tallafin Gwamnati da za'a bashi indai sai an daukeshi hoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *