
Wannan matashiyar ta bayyana cewa ita zata iya yin soyayya da maza 10 kuma kowanne tana sonsa.
Ta bayyana hakane a wani shirin Podcast da suke yi.
Lamarin dai ya baiwa mutane mamaki matuka inda akai ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi.
Kalli Bidiyon a kasa:
Anya kuwa ba fada kawai take ba?