Thursday, January 15
Shadow

Kalli Bidiyo: Riykichi na kara kazancewa tsakanin tsohuwar Budurwar Gfresh, Baby Nice da Matarsa inda Baby Nice tace itama sai ta auri Gfresh

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tsohuwar budurwar Tauraron Tiktok, Gfresh Al-Amin me suna Baby Nice tace sai ta aureshi.

Ta bayyana hakane bayab da fadan cacar baki ya barke tsakaninta da matar Gfresh din, Maryam ‘yar Yola

Tace da ta hakura amma yanzu tunda matar Gfresh din na cika baki to sai ta aureshi.

Hakanan a martaninta, Matar Gfresh ta bayyana cewa, ta isane har ta wa baby Nice kwacen Gfresh har ta aureshi.

https://www.tiktok.com/@maryamnikicminaj/video/7554527054612434184?_t=ZS-905Oj9X0Zt2&_r=1
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Tauraron fina-finan Hausa, Horo Dan Mama na shan Tofin Allah Tsine saboda cewa Sheikh Bala Lau ya fito da hujja ya kare kansa kan zargin da ake mass

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *