Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Saida Naita Gargadin Malam Nata’ala ya bar fim saboda duk wanda ya mutu yana Fim Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yace baya tare dashi ranar Qiyama>>Inji Dr. Hussain

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Malamin Addinin Islama dake wa’azi a Tiktok, Dr. Hussain ya bayyana cewa, Sai da yayi ta kira ga malam Na’atala ya bar harkar Fim saboda Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yace duk wanda ya mutu yana fim baya tare dashi.

Malamin ya bayyana hakane kwana daya da rasuwar malam Nata’ala.

Ji cikakken jawabinsa a Bidiyon dake kasa:

Karanta Wannan  An gano cewa, Tsohon Gwamnan CBN Godwin Emefiele ne ya mallaki gidaje 753 da gwamnati ta kwace

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *