Thursday, January 15
Shadow

Kalli Bidiyo: Shugaban kasa, Gwamnoni da ‘yan Majalisa duk mahaukata ne>>Inji Malam saboda ciwo bashi

Malam ya bayyana damuwarsa kan ciwo bashin da Gwamnati take inda yace Wadanda suka amince a ciwo bashin tun daga ka shugaban kasa, Gwamnonin da ‘yan majalisa duk mahaukatane.

Malam yace yawan bashin da ake bin Najeriya zai sakamu da ‘ya’yan mu cikin matsala.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Wannan 'yar Kudun Na shan Allah wadai saboda zuwa ta dauki hoto a masallacin Abuja da shigar Banza

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *