Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyo: Sojar Najeriya ‘yar Arewa tace tana kewar gida, shekararta guda kenan bata je gida ba

Wannan Sojar Najeriya ce dake kewar gida, tace shekarar ta guda bata je gida ba.

Sojar ta bayyana cewa a baya tana ganin kamar an tsaneta ana yawan sata wanke-wanke amma tace yanzu tana son zuwa dan ganin ‘yan gidansu.

https://www.tiktok.com/@mercheeka/video/7552183080115588359?_t=ZS-8zw2L5wOhWa&_r=1
Karanta Wannan  Tsadar Rayuwa: Jaridar Punch ta saka janaretanta a kasuwa zata sayar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *