
Wata ‘yar Shi’a ta ce tana rantsuwa da Allah tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya rigamu gidan gaskiya.
Ta bayyana hakane a Bidiyon data wallafa a shafinta na Tiktok inda tace tana fatan Allah ya masa abinda yawa ‘yan shi’a.
Tace Buhari ya mutu tun kwanaki 6 da suka gabata.