Wani mutum ya dauki hankula inda rahotanni suka bayyana cewa ya shafe shekaru 10 yana tara kudi dan sayen motar Ferari.
Burinsa ya cika ya sayi motar amma awanni kadan bayan an kai mai ita ta kama da wuta ta kone.