Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Wata ‘yar Fulani taji sanyin AC tace Motar naku akwai akwai aljanna sanyiiiiiiii

Wasu ‘yan Fulani da me mota ya tsaya a gefen titi dan sayen Mangwaro daga hannunsu sun bayar da nishadi.

Daa daga cikinsu tace akwai Aljanna a motar bayan da ta ji sanyin AC.

https://twitter.com/Deejamarh/status/1918565033149145305?t=equ8lvutilSkk-K2rN6lSw&s=19

Da yawa dai sun ce ashe ba sharri akewa Fulani ba wani abin idan an ce sun yi.

Karanta Wannan  Dalilin da yasa Soja Yerima ya ci banza kan abinda yawa Wike shine shi dan Arewane kuma Musulmi>>Inji Kirista Yohanna Nuhu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *