Friday, January 23
Shadow

Kalli Bidiyo: Wushe nan, Inji Mawakin Najeriya, Burna Boy bayan da ake ce wai Ana rade-radin Dala Miliyan $22 ya mallaka

Mawakin Najeriya, Burna Boy, Ya bayyana cewa yafi karfin Dala Miliyan $22.

Ya bayyana hakane yayin da ake hira dashi aka tambayeshi cewa, wai ana cewa dala Miliyan $22 ya mallaka a Duniya?

Sai yayi dariya yace ba zai fadi nawa ya mallaka ba amma a bar mutane su yi ta hasashe.

Da aka tambayeshi ko kudin nasa sun wuce haka? Yace sosai ma.

Karanta Wannan  An dakatar da wasannin gasar Serie A ta Italiya sanadiyyar rasuwar fafaroma

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *