Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyo Yanda Ado Gwanja ya nuna Motocin Alfarma da ya mallaka

Tauraron mawakin Hausa, Ado Gwanja ya nuna motocin Alfarma da ya mallaka.

Gwanja ya nuna hakanne a wani bidiyo da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya canjawa jami'ar UNIMAID dake Maiduguri suna zuwa sunan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *