Wannan hoton wani me sayar da Kwakwa ne da aka gano yana wanke kwakwar da ruwan Kwata bayan da ta zube a kasa.
Da yawa sun yi Allah wadai da hakan.