Friday, October 9
Shadow

Yanda wata mata tasa na saka matsatstsun kaya, na rikawa mijinta Kisisina ya bani Miliyan 10 muka raba>>Inji Maryam me wankin gidaje

Shahararriyar me wankin Gidaje A Abuja, Maryam ta bayyana cewa wata matar aure ta kirata inda tace mijinta yana da kudi amma baya bata.

Tace saidai yayi ta baiwa ‘yan mata.

Tace matar ta gaya mata tana son a zo gida a mata wankin gida amma sai mijinta na nan, sannan yana son Maryam din ta saka kaya da zasu matse ta.

Ta rika kisisina a gaban mijin idan ya basu kudi sai su raba.

Tace mijin ya bayar da Miliyan 10 inda ta dauki Miliyan 2 ta baiwa matar Miliyan 8.

@mbacleaningandlaundry

Call us for your cleaning and laundry services,we are located at 62 Road Gwarimpa Abuja

♬ original sound – Mbacleaningandlaundry
Karanta Wannan  Namijin Duniya: Wani matashi daga jihar Naija ya auri mata 2

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *