Friday, March 14
Shadow

Kalli Bidiyo yanda Dansanda ya makale a saman motar da taki tsayawa akaita gudu dashi

Wani dansandan Najeriya da ya tsayar da mota taki tsayawa ya makale a saman motar inda akaita gudu dashi ba tare da tsayawa ba.

Hakan yakan faru musamman ga masu motoci da suka san suna da laifi dan kada su tsaya a kamasu.

Karanta Wannan  Zamu fitar da matasa miliyan 50 daga Talauci>>Gwamnatin Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *