Mutane da yawa ne aka ga suna gudun Hijira daga gidajensu a karamar hukumar Ryom ta jihar Filato saboda fargabar kai musu hari.
Jihar Filato dai na fama da matsalar rikice-rikice dake sanadiyyar rasa rayuka.