Wannan sojan Najeriya ne yayin da yake koyon sakkowa daga jirgin sama ta hanyar amfani da Lema da ake cewa Parachute ya ji ciwo a fuskarsa.
Bidiyon lamarin ya dauki hankula inda akai ta masa jaje: