Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyo Yanda wannan matar ke aikin da ake biyanta Naira Dubu 40 duk bayan awa daya

Wannan wata mata ce da ta ke a kasar Amurka inda take aiki ana biyanta Naira Dubu 40 duk awa daya.

Tace tana aiki ne a babban shagon sayayya na Amazon inda take aikin dare.

Da yawa dai sun bayyana sha’awar aikin nata.

Saidai wasu na ganin tsadar rayuwa da ake fama dashi a Amurka zai iya lakume kudaden da take samu.

Karanta Wannan  Saurari Sabuwar Wakar Hamisu Breaker da Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta hana Saurare saboda Haramun ce tana karfafa Zìnà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *