Taurarin fina-finan Hausa sun shirya Shagali na musamman dan murnar warkewar abokin aikinsu, Adam A. Zango bayan Hadarin motar da ya rutsa dashi.
An ga Adam A. Zango a wajan shagalin yana ta murmushi, kuma an ga Abokan sana’ar sa da yawa da suka