Saturday, December 13
Shadow

Kalli Bidiyo: Yaro dan shekaru 13 da ya kamu da soyaya ya dauki hankula

Wani yaro dan shekaru 13 da ya kamu da soyayya ya dauki hankula inda aka ji mahaifiyarsa na mai fada.

Mahaifiyar dai tace ta raba wannan soyayya.

https://twitter.com/MuhammadBa30385/status/1919148028918681668?t=3khYYKTQ76YgdUY5zEk5FQ&s=19

Inda tace zata je gidan su yarinyar.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya hadu da tsohon kocin Chelsea, Thomas Tuchel

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *