Sunday, September 6
Shadow

Kalli Bidiyo: Yaro dan shekaru 13 da ya kamu da soyaya ya dauki hankula

Wani yaro dan shekaru 13 da ya kamu da soyayya ya dauki hankula inda aka ji mahaifiyarsa na mai fada.

Mahaifiyar dai tace ta raba wannan soyayya.

https://twitter.com/MuhammadBa30385/status/1919148028918681668?t=3khYYKTQ76YgdUY5zEk5FQ&s=19

Inda tace zata je gidan su yarinyar.

Karanta Wannan  Majalisar Tarayya ta amince da kafa sabbin jami'an tsaro masu Yaqi da hakar ma'adanai ba bisa ka'ida ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *