Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon abin Kunyar da ya faru da gwamnan jihar Adamawa, wanda har sai da jami’in tsaronsa ya fashe da dariya

Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri ya je garin Ganye mahaifar Atiku Abubakar inda yake tallar jam’iyyar PDP.

Saidai a wajan yana jawabi ana masa ehon bamayi.

Daga baya abin ya bashi haushi ya mayar da martani me zafi.

A karshe dai da ya ga jawabin nasa ba zai yiyu ba, sai yace DJ ya saka mai kida, inda ya dan taka rawa, ya kama gabansa, ya fice daga wajan taron.

Karanta Wannan  Ji yanda wani yayi barazabar kulle asusun ajiyarsa da bankin Ja'iz saboda bankin basu tura masa sakon taya Maulidi ba, yace abin takaici shine sauran bankunan da bana Musulunci ba sun tura masa sakon taya murnar Maulidi amma banda Ja'iz

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *