Thursday, January 22
Shadow

Kalli Bidiyon abinda akawa wannan matar a kasar Morocco saboda ta goyi bayan kasar Senegal

Wannan wata matace data yi ikirarin cewa oganta ya koreta daga wajan aiki saboda ta goyi bayan Senegal a wasan karshe na gasar AFCON da aka buga.

Matar dai tana aiki ne ga wani mutum a kasar ta Morocco amma da aka zo wasan karshe na gasar AFCON wanda aka buga tsakanin Morocco da Senegal, matar ta Goyi bayan Senegal wanda sune suka ci kofin.

Saidai dalilin haka haushi ya kama oganta ya koreta daga aiki.

Karanta Wannan  AURE NA 7 : An ษ—ora auren Sadiya Haruna da angonta Babagana Audu yau a Maiduguri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *