Tsohon Bidiyon Mahaifiyar gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf inda take yabawa Kwankwaso ya bayyana a kafafen sada zumunta.
Wannan Bidiyon na zuwane yayin da Abba ke shirin komawa jam’iyyar APC.