Monday, January 12
Shadow

Kalli Bidiyon abinda Rashford yayi bayan wasansu da Barcelona da ya dauki hankula

An ga Marcus Rashford ya bi duka ‘yan wasan Real Madrid ya gaisa dasu bayan da Barca ta yi nasarar cin 3-2 a wasan da suka bugaba daren jiya.

Bidiyon ya dauki hankula sosai inda akai ta yabawa Rashford saboda wannan halin dattako da ya nuna.

Karanta Wannan  An Cè Katsìna Ba Korafi, Amma Sai Ga Shì 'Yan Binďiģa Suñ Tare Hanýar Kànkara Da Rana Tsaka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *