
Wani Kirista ya wallafa Bidiyon me Alfarma Sarkin Musulmi da ya kirkira da AI wanda yake nuna cewa shi Kirista ne.
Bidiyon ya jawo cece-kuce da Allah wadai sosai inda mutane ke ta kiran ya kamata a kamashi.
Kiristan na zaunene a kasar Italiya, wasu sun ce sun aikawa hukumomin kasar Italiya da korafi akansa dan a hukuntashi.