Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Gwamnan jihar Benue Rev. Alia ya fita kan titi yana tafiya ba tare da jami’an tsaro ba yana cin gasassar Masara

An Hangi Gwamnan jihar Benue, Rev. Alia yana tattaki da kafa yana cin masara ba tare da jami’an tsaro ba.

Mutanen jiharsa sun ta zuwa suna masa fatan Alheri da daukar hotuna tare dashi.

Saidai wasu sun ce siyasa ce kawai.

https://twitter.com/i/status/2084371477391192565
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo da Duminsa: Yanda ake gudanar da Addu'ar 3 ta Buhari wadda Sheikh Sani Yahya Jingir ke jagoranta a Daura

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *