Tuesday, December 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Akwai ‘ya’yan Itatuwa irin na gidan Aljannah a gidana>>Inji Gfresh Al-amin

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, akwai ‘ya’yan Itatuwa irin na gidan Aljannah a gidansa.

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi bayan aurensa inda yake bayyana irin katan alatun dake gidansa.

Ya bayyana cewa akwai kwanciyar hankali a gidansa.

Gfresh ya bayyana cewa kuma ya gayawa matarsa irin sana’arsa kuma ta amince.

Karanta Wannan  'Abin da ya sa muka zaΙ“i ADC a matsayin jam'iyyar haΙ—aka' Su Atiku suka yi Bayani Dalla-dalla

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *