Friday, January 9
Shadow

Kalli Bidiyon Allah Sarki: Shekara daya kenan da daukar Bidiyon a yayin da ake taya tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari murnar cika shekaru 82 a Duniya

Wannan Bidiyon yanda aka taya tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari kenan murnar cika shekaru 82 a Duniya shekarar data gabata.

Hadimin shugaban kasar, Bashir Ahmad ne ya bayyana haka inda yace a wancan lokacin babu wanda yayi tunanun shugaba Buhari zai rasu.

@bashirahmaad

This day, exactly one year ago, we were in Daura to surprise Baba on his 82nd birthday. None of us knew it would be his last birthday on this earth. Today, the memories remain vivid, his simplicity, warmth, and quiet strength. Though he is no longer with us in this world, his life, values and legacy continue to guide and inspire us. May Allah forgive him, have mercy on his soul, and grant him Jannatul Firdaus.

♬ original sound – Bashir Ahmad, OON

Karanta Wannan  Bankunan Najeriya sun rufe rassa 229 saboda mutane sun rage zuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *