Friday, January 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Allah ya min Kyau, da haka ba zan auri talaka ba, Talakawan ma neman tsari suke da Talauci>>Inji Wannan Matar

Wannan budurwar ta bayyana cewa bata son Auren talaka.

Ta bayyana cewa, Talakawan ma neman tsari suke da Talauci.

Tace kuma Allah ya mata kyau dan haka ba zata auri talaka ba.

Tace kuma duk wanda ya zageta to shima Talakane.

Karanta Wannan  Zina ba Zunubi bace>>Inji Mawakin Najeriya, Falz wanda dane ga babban lauya, Femi Falana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *