Tuesday, September 29
Shadow

Kalli Bidiyon Ambaliyar ruwa a Utako, Abuja

Wannan ambaliyar ruwa cw data faru a Utako dake Abuja bayan ruwan sama me karfi da aka samu.

An ga ruwa ya malale inda motoci suke tsamo-tsamo cikin ruwa titi kuma ya shafe

Karanta Wannan  Gwamnatin Najeriya tamin alkawarin bani jirgin ruwan danyen man fetur 15 a wata amma guda 5 kawai suke bani>>Inji Dangote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *