Wednesday, March 25
Shadow

Kalli Bidiyon: An ga Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf yana tuka kansa a mota da daddare

Wani Bidiyo na gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf yana tuka kansa a mota da dare ya dauki hankula.

An ga yanda matasa suka zagaye motar tasa suna ta murna.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda wani Matashi ya fara kwaiwayar Soja Boya yana Tattaba Mhata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *