Friday, November 27
Shadow

Kalli Bidiyon Yanda Aminu Waziri Tambuwal yaki zama akan kujera saboda a bayan kujerar akwai tutar jam’iyyar APC

A wani Bidiyo da ya dauki hankula sosai, an ga Tsohon Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal da Tsohon shugaban jam’iyyar APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje.

Ganduje ya rika cewa Tambuwal ya ya zauna akan kujera, amma Tambuwal yaki zama saboda tutar jam’iyyar APC dake bayan kujerar.

Saidai daga baya ya zauna.

https://twitter.com/i/status/2020408056673366362
Karanta Wannan  Tonon Silili: Dama can Sanata Akpabio da Natasha Akpoti sun san juna kamin ta zama sanata>>Inji Daya daga cikin sanatocin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *