Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: An ga Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf yana tuka kansa a mota da daddare

Wani Bidiyo na gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf yana tuka kansa a mota da dare ya dauki hankula.

An ga yanda matasa suka zagaye motar tasa suna ta murna.

Karanta Wannan  Maza ku kiyayi kanku ku daina shan maganin karfin maza, a yau mutane 3 nasan sun sheka lahira saboda shan maganin karfin maza>>Inji Murja Kunya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *