Saturday, August 8
Shadow

Rade-Radin: Tsige Mataimakin Gwamnan jihar Kano, Majalisar jihar ta yi martani

A yayin da ake rade-radin tsige mataimakin Gwamnan jihar Kano, Majalisar jihar ta yi martani inda tace ba gaskiya gane.

Tun bayan komawar Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf jam’iyyar APC ne dai ake ta tunanin yaya zata kaya tsakanin gwamnan da mataimakinsa wanda ya zabi ya ci gaba da zama a NNPP.

Kwamishinan yada labarai na jihar Kano yayi kira ga mataimakin gwamnan da ko dai ya koma jam’iyyar APC ko ya sauka daga mukaminsa.

Karanta Wannan  Matarnan me yin fina-finan Alfasha da aka gani tare da sanata Adams Oshiomhole ta yi martani kan sukar da ake mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *