Saturday, January 3
Shadow

Kalli Bidiyon: An Ganta Tsyràrà wani na Aikata Alfàshà da ita a daji

Wannan wata matashiya ce da aka gani tsirara a daji wani wanda aka bayyana da cewa mahaukacine yana aikata alfasha da ita.

Ita kuma bata san inda kanta yake ba, an tambayeta bata san sunanta ba kuma bata san garinsu ba.

An dai yi zargin cewa, an yi tsafi da itane.

An samo mata kaya ta sa sannan an roki mutane su watsa ko za’a gano ‘yan uwanta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wani dan Cha-Cha da matarsa ta rabu dashi saboda Cha-cha, Ya saka Dubu biyu da dari biyar ya ciwo Naira Dubu tamanin amma nan take ya sake mayar da Dubu tamanin din ya sake Buga Cha-Cha itama aka cinyeta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *