Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon: An kama ta tana bi shagunan Aski tana daukar gashin mutane da aka aske

Wannan budurwar an kamata tana bi shagunan Aski dan daukar Gashin mutane da aka aske.

Tace tana kaiwa matsafa(Yahoo) Boys ne tana sayar musu akan Naira Dubu 2 ko sama da haka.

https://twitter.com/i/status/2010975556142084237
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanda 'yan Fim suka gudanar da Shagali na musamman dan murnar kammala jinyar Adam A. Zango

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *