
An zakulo tsohuwar maganar diyar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari watau Zahra Buhari inda take cewq bata iya Hausa sosai ba.
Ta bayyana cewa tafi iya Fulatanci sannan sun fi kusa da Kanuri fiye da Hausa.
Hakan na zuwane bayan data bayyana tana magana da Hausa tana rokon a zabi dan uwanta Yusuf Buhari a matsayin dan majalisa a Daura.