Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon: An ragewa wannan ‘yarsandar Mukami saboda Bidiyon data watsa a kafafen sada zumunta

Wannan wata ‘yarsanda ce da aka ragewa mukami saboda watsa Bidiyon da ta yi a kafafen sada zumunta.

An ganta tana daukar Bidiyo kai tsaye tana watsashi a kafafen sada zumunta yayin da take aiki a ofishinsu na ‘Yansanda.

Dalilin hakane yasa aka rage mata mukami.

Karanta Wannan  Ji yanda Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya shiryawa shugaba Tinubu liyafar cin abincin dare amma Tinubun yaki zuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *