Thursday, October 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Ance Malamina Sheikh Farfesa Ibrahim Maqari ya halatta auren Mutu’a amma ba gaskiya bane wani aurene me kama da mutu’a>>Inji Sheikh Idris Usman Hadejia

Sheikh Idris Usman Hadejia ya bayyana cewa, wani ya gaya masa cewa malaminsa, Sheikh Farfesa Ibrahim Maqari ya halatta auren mutu’a.

Yace an tura masa karatun yaji amma da ya gama ji sai yace ba auren mutu’a ne aka halatta ba.

Ga jawabinsa kamar haka:

Karanta Wannan  Gwamnatin Tinubu ta samu karin Naira Tiriliyan 7 bayan cire tallafin man fetur amma har yanzu Talakan Najeriya bai shaida ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *