Thursday, October 15
Shadow

Kalli Bidiyon: An hangi Malaman Izala, Abdullahi Gadon Kaya da Sheikh Salihu Zaria sun halarci wajan Maulidi

Bidiyo ya bayyana inda aka hangi Malaman Izala, Sheikh Abdullahi Gadon kaya da Sheikh Salihu Zaria a wajan Maulidi.

Da yawa sun bayyana mamaki inda suka ce yau ga Malaman Izala a wajan Maulidi.

Karanta Wannan  A karin Farko tin bayan da aka fitar da Argentina daga gasar World Cup, An ga Messi a bainar jama'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *