Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Ba gaskiya bane rade-radin da ake yadawa cewa wai Kawata Hafsat Idris ta kwace min Saurayi>>Inji Shafa Wali

Wata takaddama ta bayyana a kafafen sada zumunta inda akw yada cewa, wai Hafsat Idris ta kwacewa abokiyarta, Shafa Wali Saurayi.

Saidai a martaninta, Shafa Wali tace ba gaskiya bane.

Tace kaf Najeriya ba ta da daurayi duk wanda yace ita budurwarsa ce karya yake.

Karanta Wannan  Kasar China na aiki dan samar da Mutum-Mutumi(Robot) da zai rika daukar ciki yana haihuwar jarirai ba gaske irin na na farko a Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *