Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Ba Tinubu nake nufi ba>>Inji Matarnan da aka ga tana cewa, ko da kudi ko babu zasu zabi Jagaban

Matarnan da ta dauki hankula a kafafen sada zumunta inda aka jita tana cewa, ko da kudi ko babu zasu zabi Jagaban.

Ta fito tace ba da Tinubu take ba.

Tace da wani Jagaba Isa take.

Bidiyon nata na farko dai ya dauki hankuka inda da dama suka rika sukarta da mata fatan abubuwa daban-daban.

Karanta Wannan  Hukumar Federal Civil Service Commission ta sanar da daukar sabbin ma'aikata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *