Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Baya Halatta Ahlussunah ya je Jana’izar Sheikh Dahiru Usman Bauchi >>Inji Dr. Hussain Kano

Malamin addinin Islama dake fadakarwa a Tiktok, Dr. Hussain ya bayyana cewa, Baya halatta Ahlussunah ya je jana’izar Sheikh Dahiru Usman Bauchi.

Yace duk kuwa wanda yaje har ya je ya dawo, Allah na Fushi dashi.

Karanta Wannan  Matatar Ɗangote ta sake rage farashin man fetur

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *